Daga Abu Umama -Allah ya yarda da shi- zuwa ga Manzon Allah "Ubangiji na yayi mun Al-qawari shigar da Al-umma ta Dubu Saba'in ba tare da Hisabi, kuma babu Azaba kuma kowace Dubu Saba'in wata Dubun da Kyauta Uku da kyaututtukan Ubangiji na"
Ingantacce ne - Ibnu Majah ne ya Rawaito shi - Al-Tirmithi Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi
Ubangiji na yayi mun Al-qawari shigar da Al-umma ta Dubu Saba'in ba tare da Hisabi, kuma babu Azaba kuma kowace Dubu Saba'in wata Dubun da Kyauta Uku da kyaututtukan Ubangiji na