explain-icon

Explanation

Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya bada labari: Cewa babu wasu musulmai biyu da zasu haɗu a wata hanya da makamancinta ɗayansu ya yi wa ɗayan sallama, gaisuwa hannu da hannu sai an gafarta musu kafin su rabu da jikkuna ko da gama gaisuwar.

explain-icon

Benefits from the Hadith

  • An so gaisawa hannu da hannu a lokacin haɗuwa, da kwaɗaitarwa akanta.
  • AlManawi ya ce: Sunnah ba ta samuwa sai da sanya (hannun) dama a (hannun) dama inda babu wanu uzuri.
  • kwaɗaitarwa akan yaɗa sallama, da bayanin girman ladan gaisawar musulmi hannu da hannu ga ɗan uwansa musulmi.
  • An togance musafahar da aka haramta, kamar musafahar mace manisanciya.