logo
  • Home
  • Main Categories arrow

    Main Categories

    • The Noble Qur'an and Qur'anic Sciences
    • The Hadith and Hadith Sciences
    • The Creed
    • Jurisprudence and Juristic Principles
    • Virtues and Manners
    • Da‘wah and Hisbah
    • Seerah and History
  • About
  • Portal of Developers
  • Contact Us mail
Contact Us mail
earth English arrow

Choose Language

Share Hadith

Available Translations:

  1. Home
  2. Al-qura’ni maigirma da kuma Ilimansa
  3. Bincike da ya game komai na Qur’ani
  4. Hukunce Hukunce Al-qur’ani
  5. Hadith
Daga Aliyu - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance yana karantar da mu Alƙur'ani a kowanne hali muddin dai bai kasance yana da janaba ba. Hasan ne - Abu Dawud da Tirmizi da Nasa'i da Ibn Majah da Ahmad ne Suka Rawaito shi
  • earth
  • العربية
  • English
  • português
  • Русский
  • اردو
  • বাংলা
  • Choose Language

    • ไทย
    • සිංහල
    • Kiswahili
    • Tiếng Việt
    • മലയാളം
    • हिन्दी
    • Türkçe
    • Bahasa Indonesia
    • Wikang Tagalog
    • తెలుగు
    • Kurdî
    • Nederlands
    • ગુજરાતી
    • অসমীয়া
    • Српски
    • فارسی دری
explain-icon

Explanation

Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance yana koyar da sahabbansa Alƙur'ani yana karantar da su shi a dukkanin halayensa muddin dai bai kasance yana da janaba ta hanyar jima'i ba.

explain-icon

Benefits from the Hadith

  • Rashin halaccin karatun Alƙur'ani ga mai janaba har sai ya yi wanka.
  • Koyarwa a aikace.
explain-icon

Categories

  1. Home
  2. Al-qura’ni maigirma da kuma Ilimansa
  3. Bincike da ya game komai na Qur’ani
  4. Hukunce Hukunce Al-qur’ani
  5. Hadith
  1. Home
  2. Al-qura’ni maigirma da kuma Ilimansa
  3. Bincike da ya game komai na Qur’ani
  4. Ladaban Karanta Al-qur’ani da kuma Haddace shi
  5. Hadith
  1. Home
  2. Fiqihu da Usulunsa
  3. Fiqhun Ibada
  4. TSARKI
  5. WANKA
  6. Hadith
explain-icon

More ...

  • Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance idan zai yi wankan janaba, sai ya wanke hannayensa, ya yi alwala alwalarsa domin sallah, sannan ya yi wanka
  • Ku karanta Al-qur'ani abunda zukatanku suka fahimta, to idan kuma kuka sava to ku tashi ku barshi
  • Idan dayanku ya zo ga danginsa sannan yana son komawa, to ya yi alwala a tsakaninsu
  • Wanda zai je Juma'a a cikinku to ya yi wanka
logo

Encyclopedia of Translated Prophetic Hadiths

This project aims to provide simplified explanations and clear translation of the authentic Prophetic hadiths.

Main Categories

  • The Noble Qur'an and Qur'anic Sciences
  • The Hadith and Hadith Sciences
  • The Creed
  • Jurisprudence and Juristic Principles
  • Virtues and Manners
  • Da‘wah and Hisbah
  • Seerah and History

Important Websites

  • Bayan Al islam
  • The holy quran encyclopedia
  • Developers API
logo