logo
  • Página inicial
  • Categorias principais arrow

    Categorias principais

    • O Nobre Qur'an e sua ciência
    • O Hadith e sua ciência
    • A crença
    • A Jurisprudência e seus princípios
    • As virtudes e etiquetas
    • O chamamento e ordem do bem
    • A Biografia Profética e a história
  • Sobre o projeto
  • Portal of Developers
  • Contate-nos mail
Contate-nos mail
earth português arrow

Choose Language

Share Hadith

Available Translations:

  1. Página inicial
  2. Falaloli da Ladabai
  3. Ladaban Shari'a
  4. Ladaban bacci da kuma tashi daga Bacci
  5. O Hadith
Daga Abdullahi Dan Umar Allah ya yarda dasu Umar Dan Khaddab Allah ya yarda da shi yace: [Ya Manzon Allah, waninmu zai iya kwanciya da janaba? sai yace: E, zai iya, amma in yayi alwala Ingantacce ne - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi
  • earth
  • English
  • العربية
  • español
  • português
  • Français
  • Русский
  • Choose Language

    • اردو
    • বাংলা
    • bosanski
    • සිංහල
    • Kiswahili
    • Tiếng Việt
    • മലയാളം
    • हिन्दी
    • فارسی
    • Türkçe
    • 中文
    • Bahasa Indonesia
    • Wikang Tagalog
    • ئۇيغۇرچە
    • Kurdî
explain-icon

Explanação

An tambayi Umar Dan Khaddab -Allah ya yarda da shi- ya tambayi Annabi -tsira da aminci su tabbata a gare shi: Idan janaba ta sami wani tun farkon dare ta hanyar saduwa da iyali ko mafarki, shi zai iya kwanciya bacci a haka? sai Mai tsira da amincin Allah ya basu damar yin haka amma idan anyi alwalla irin ta salla.

explain-icon

As Categorias

  1. Página inicial
  2. Falaloli da Ladabai
  3. Ladaban Shari'a
  4. Ladaban bacci da kuma tashi daga Bacci
  5. O Hadith
explain-icon

Mais

  • Lallai cewa Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance idan ya zo wa shinfidarsa kowanne dare yana taro tafikansa, sannan ya yi tofi a cikin su, sai ya karanta a cikinsu: {Ka ce Shi ne Allah Shi kadi }, da {Ka ce ina ...
  • Idan dayanku zai yi alwala to ya sanya ruwa a hancinsa sannan ya face, wanda zai yi tsarkin hoge to ya yi shi wutiri
  • ‌Ya Allah Ka kareni azabarKa ranar da zaKa tara ko zaka tashi bayinKa
  • Ya ce: Ka ce: Ya Allah ka ji tsoron sammai da kassai, wanda ya san gaibi da shaida. Ubangiji kuma Sarki komai, Na shaida babu abin bautawa da gaskiya sai Kai, ina neman tsarinka daga sharrin raina da sharrin Shaidan da shirkarsa
logo

Enciclopédia dos Hadiths proféticos traduzidos

Este projecto visa proporcionar explanações fáceis e traduções claras de Hadiths autênticos do Profeta

Categorias principais

  • O Nobre Qur'an e sua ciência
  • O Hadith e sua ciência
  • A crença
  • A Jurisprudência e seus princípios
  • As virtudes e etiquetas
  • O chamamento e ordem do bem
  • A Biografia Profética e a história

Important Websites

  • Bayan Al islam
  • The holy quran encyclopedia
  • Developers API
logo