Share as Image
Share as Text
Add Explanation
Remove Explanation
Daga Abu Musa al-Ash'ari - Allah ya yarda da shi - tare da isnadi: “Idan Allah Ta’ala yake son rahamar wata al’umma, sai ya kame annabinta a gabanta, sa’an nan ya sanya mata shi ta fuskar ci gaba a hannunta. Umurninsa ».
Ingantacce ne - Muslim ne ya rawaito shi
Lallai cewa wani Bayahude ya zo wajen Annabi sai ya ce da shi ya muhammad, Cewa Allah ya rike Sammai kan Yatsa daya, Kuma Kassai Kan Yatsa daya, kuma Duwatsu kan Yatsa daya, kuma Bushiyu Kan Yatsa daya, Kuma Halittu kan Yatsa daya, sannan y...
Kuma mamamkin Kishin Sa'ad ko ? o na rantse da Allah, Allah shi ne mafi kishi dagani, saboda kishin Allah ne ya haramta Alfasha, bayyananniya da Voyayyiya, kuma babu Mutumin da yafi Allah kishi
"Wani Mutum Muslmi bai taba zama a Masallaci ba don Sallah da Zikiri, Sai Allah yayi farin ciki da shi, Kamar yadda Iyalin Matafiyi suke yi idan ya dawo Musu"
Ya Ubangiji ka taimake ni kada ka bada Nasara akaina, ka taimakeni kuma kada ka bada taimako akaina, kayi mun shiri kuma kada kayi mun Makirci a kaina, Kuma ka shiryar da ni kuma ka sauqaqe mun shiriya, kuma ka taimakeni kan wanda ya zalunc...