logo
  • سه‌ره‌كی
  • هاوپۆلە سەرەکییەکان arrow

    هاوپۆلە سەرەکییەکان

    • قورئانی پیرۆز وزانستەکانی
    • فەرموودە وزانستەکانی
    • عەقیدە (بیروباوەڕ)
    • فیقهی شەرعی وبنچینەکانی (الفقه وأصوله)
    • فەزڵەکان وئادابەکان
    • بانگخوازی وچاودێری کردن (الحِسبة)
    • ژیاننامە (سیرەت) ومێژوو
  • دەربارەی پرۆژە
  • دەرگای پەرەپێدەران
  • پەیوەندیمان پێوە بکە mail
پەیوەندیمان پێوە بکە mail
earth Kurdî arrow

choose_language

share_hadeeth

available_translations:

  1. سه‌ره‌كی
  2. Da’awa da Hisbah
  3. Manufofin shari'a
  4. Haqqin Shugaba kan Talakawa
  5. فەرموودە
Daga Ibn Umar -Allah ya yarda da su- "Mun kasance Muna yiwa Annabi SAW Mubaya'a kan ji dabiyayya, yana cewa da mu cikin abunda zaku iya" Ingantacce ne - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi
  • earth
  • English
  • العربية
  • español
  • português
  • Français
  • Русский
  • choose_language

    • اردو
    • বাংলা
    • bosanski
    • தமிழ்
    • සිංහල
    • Tiếng Việt
    • हिन्दी
    • فارسی
    • Türkçe
    • 中文
    • Bahasa Indonesia
    • Wikang Tagalog
    • Kurdî
explain-icon

شیکردنەوە

Ibn Umar -Allah ya yarda da su- yana bada labari cewa su idan suka yiwa annabi Mubaya'a yana umartar su da ji da kuma biyayya gwargwadon iko, kuma cewa shi idan aka dorawa Musulmi da abunda ba zai yi wu ba, to babu biyayya akan ta, (Allah ba ya dorawa rai sai abunda zai iya).

explain-icon

پۆلێنکردنەکان

  1. سه‌ره‌كی
  2. Da’awa da Hisbah
  3. Manufofin shari'a
  4. Haqqin Shugaba kan Talakawa
  5. فەرموودە
explain-icon

زیاتر

  • Mafiyan Shuwagabanninku su ne wadan da kuke son su kuma suma suke sonku, kuke sadawa da su kuma suma suke saduwa, Mafi Sharrin Suwagabannninku su ne wadanda kuke kinsu suke kinku, kuke La'antarsu suma suna la'antarku
  • Mu muna shiga ga Shugabanninmu sau Mu gaya musu Sacanin abunda Muke faca idan muka futo daga Wurinsu, sai ya ce: Mu muna qirga wannan cikin Munafunci a lokacin Manzon Allah SAW
  • Lallai za'a samu wasu shugabanni zasu dinga ƙarya suna zalinci, wanda ya gasgata su akan ƙaryarsu kuma ya taimakesu akan zalincinsu to ba ya ta tare da ni, nima bana tare da shi
  • Addini nasiha ne
logo

فرەفەرهەنگی فەرموودە وەرگێڕاوەکانی پێغەمبەر -صلى الله عليه وسلم-

ئامانج لەم پرۆژەیە بۆ شیکردنەوەیەکی ئاسان وسادە و وەرگێڕاوێکی ڕوونی فەرموودەکانی پێغەمبەرە -صلى الله علیه وسلم-

هاوپۆلە سەرەکییەکان

  • قورئانی پیرۆز وزانستەکانی
  • فەرموودە وزانستەکانی
  • عەقیدە (بیروباوەڕ)
  • فیقهی شەرعی وبنچینەکانی (الفقه وأصوله)
  • فەزڵەکان وئادابەکان
  • بانگخوازی وچاودێری کردن (الحِسبة)
  • ژیاننامە (سیرەت) ومێژوو

Important Websites

  • Bayan Al islam
  • The holy quran encyclopedia
  • Developers API
logo