Daga A’isha, Abdullahi bin Omar da Anas bin Malik - Allah ya yarda da su - a cikin isnadi: “Idan salla ta tabbata, kuma aka halarta abincin dare, to ku fara da Isha.” Ingantacce ne - Buhari da Muslim ne suka rawaito shi da dukkan ruwayoyin sa