Daga Yazid Bn Al-aswad -Allah ya yarda da shi- cewa shi yayi Sallah tare da Manzon Allah SAW ya yi Sallar Asuba, sai mutane sukai ca suna riqe Hannunsa suna shafar fuskokinsu, ya ce: sai na xauke Hannunsa sai na shafi fuskata da shi, sai na, sai naji yafi qanqara Sanyi, kuma yafi Almiski Qanshi Ingantacce ne - Ahmad ne ya rawaito shi