Daga Buraida -Allah ya yarda da shi- ya ce: "Lallai Manzon Allah SAW yayi tofi a Qafar Amr Bn Mu'az lokacin da Qafarsa ta cire kuma ya warke" Ingantacce ne - Ibnu Hibban ne ya Rawaito shi