Share as Image
Share as Text
Add Explanation
Remove Explanation
An rawaito daga ibn Mas'ud -Allah ya yarda da shi- ya ce: "Na shiga wajen Annabi a halin yana shakuwa sai na Shafe shi"
Ingantacce ne - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi
Yazid Bin Al-aswad yayi Sallah tare da Manzon Allah SAW ya yi Sallar Asuba, sai mutane sukai ca suna riqe Hannunsa suna shafar fuskokinsu, ya ce: sai na xauke Hannunsa sai na shafi fuskata da shi, sai na, sai naji yafi qanqara Sanyi, kuma y...
Manzon Allah SAW ya shogo mana sai ya yi baccin Rana a wajrnmu sai yayi Gumi sai Mahaifiyata ta zo da kwalba, sai ta fara zuba gumin a cikinta
Ya Manzon Allah, Lallai Xan yaruwata yana jin jiki, sai ya shafi kaina kuma yayi mun Addu'a da Albarka, sannan yayi Alwala, Sai na sha Ruwan Alwalar tasa, sannan na ta shi bayansa, sai naga Hatimin Annabta a tsakanin kafaxunsa, kamar Qwan T...
Manzon Allah SAW ya ce da ni: "Matso kusa da ni" sai na Matso kusa da shi