An rawaito daga Sahal Bn Amr -Allah ya yarda da shi-ya ce: Manzon Allah ya wuce wani Rakumi cikinsa ya hade da bayansa, sai ya ce: "Kaji Tsoron Allah cikin wadan nan Dabbobin da basa Magana, saboda ku hau su suna lafiya, kuma kuci (Namansu) Lafiya
Ingantacce ne - Abu Daud Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi