Daga Anas Dan Malik - Allah ya yarda da shi - ya ce:"Cewa Manzon Allah-Tsira da Amincin Allah su Tabbata a gareshi- ya hanatsaure hantsar Dabbobi" Ingantacce ne - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi