Daga Abu Huraira =Allah ya yarda da shi- ya ce Manzon Allah SAW ya ce: "Babu wani Mutum daga cikin Musulmai da 'Ya'yansa uku zasu Mutu sannan kuma wuta ta tava shi sai karayar rantsuwa" Ingantacce ne - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi