Daga Abdullahi Dan Umar - Allah ya yarda da shi - zuwa ga Annabi : "Cewa Manzon Allah-Tsira da Amincin Allah su Tabbata a gareshi- Annabi ya hana tafiya da Qur'ani zuwa garin Abokan Gaba Ingantacce ne - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi