An rawaito daga Anas -Allah ya yarda da shi- "cewa shi ya wuce Yara sai yayi musu sallama, ya ce Annabi ya kasance yanayin hakan Ingantacce ne - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi