An rawaito Nana Aisha -Allah ya yarda da ita- "Lallai cewa wani Mutum ya nemi Izinin shigowa ga Annabi sai ya ce da shi: ku barshi ya shigo, Tir da Dan Uwan Kabila?" Ingantacce ne - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi