logo
  • Gida
  • Babbar cibiyar rarrabawar arrow

    Babbar cibiyar rarrabawar

    • Al-qura’ni maigirma da kuma Ilimansa
    • Hadisi da kuma Ilimansa
    • Aqida
    • Fiqihu da Usulunsa
    • Falaloli da Ladabai
    • Da’awa da Hisbah
    • Sirah da Tarihi
    • ALƘUR'ANI MAI GIRMA DA ILIMANSA
    • HADISI DA ILIMANSA
    • ILIMIN AƘIDA
    • FIƘHU DA USULU
    • FALALOLI DA LADUBBA
    • DA'AWA DA HISBA
    • SIRA DA TARIHI
  • Dangane da Wannan katafaren Aiki
  • Babbar kofar shiga ta masu bunkasawa
  • kirayemu mail
kirayemu mail
earth Hausa arrow

Choose Language

Share Hadith

Available Translations:

  1. Gida
  2. Falaloli da Ladabai
  3. Ladaban Shari'a
  4. Ladaban cin Abinci da Shan Abun Sha
  5. Hadith
Daga Dan Abbas Allah ya yarda da su" Annabi tsira da amincin Allah ya ce: Idann dayanku ya ci abinci to kar ya goge hannunsa har sai ya sude shi. Ingantacce ne - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi
  • earth
  • English
  • العربية
  • español
  • português
  • Français
  • Русский
  • Choose Language

    • اردو
    • বাংলা
    • bosanski
    • മലയാളം
    • हिन्दी
    • فارسی
    • Türkçe
    • 中文
    • Bahasa Indonesia
    • Wikang Tagalog
    • ئۇيغۇرچە
    • Kurdî
explain-icon

Bayani

Annabi mai tsira da amincin Allah ya umarci wanda ya ci wani abinci kada ya goge hannunsa, ko kar ya wanke hannaunsa har sai ya sude shi ko yasa a sude masa domin bai san a ina albarkar abincin take ba, don haka ne Annabi ya yi umarni da sude yatsun, ba mamaki albarka na cikin abin da ya makale a jikin hannaun.

explain-icon

kashe kashe

  1. Gida
  2. Falaloli da Ladabai
  3. Ladaban Shari'a
  4. Ladaban cin Abinci da Shan Abun Sha
  5. Hadith
explain-icon

Kari

  • Dayanku baya shan giya a tsaye, saboda haka duk wanda ya manta, to ya tashi
  • Mun kasance a zamanin Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - muna cin abinci yayin tafiya, muna sha a tsay
  • Na Kasance tare da Anas Bn Malik -Allah ya yarda da shi- a wajen wasu Mutane Maguzawa, sai aka zo da Alawa a cikin Daro na Azurfa, amma bai Sha ba
  • Idan ɗayanku zai ci; to, ya ci da damansa, idan zai sha; to, ya sha da damansa, domin cewa Shaiɗan yana ci da hagunsa, kuma yana sha da hagunsa
logo

Katafare kundin Hadisai da aka fassara

Aiki ne da yake nufinsamar da Sharhohi masu sauki da kuma fassarori bayyanannu ga ingantattun Hadisan Annabi

Babbar cibiyar rarrabawar

  • Al-qura’ni maigirma da kuma Ilimansa
  • Hadisi da kuma Ilimansa
  • Aqida
  • Fiqihu da Usulunsa
  • Falaloli da Ladabai
  • Da’awa da Hisbah
  • Sirah da Tarihi
  • ALƘUR'ANI MAI GIRMA DA ILIMANSA
  • HADISI DA ILIMANSA
  • ILIMIN AƘIDA
  • FIƘHU DA USULU
  • FALALOLI DA LADUBBA
  • DA'AWA DA HISBA
  • SIRA DA TARIHI

Important Websites

  • Bayan Al islam
  • The holy quran encyclopedia
  • Developers API
logo