An rawaito daga Nana Aisha -Allah ya yarda da ita- cewa Manzon Allah ya shigo wurina yana cikin farin ciki fuskarsa haske, sai ya c: "Baka ga Mujazzar ba dazu ya kalli Zaid Bn Harisah da Usama Bn Zaid, sai ya ce: Lallai wadan kafafuwa sunyi kama da juna" a cikin wata riwayar kuma da lafazin: "Ya kasance Mujazzar Masanin Nasaba" Ingantacce ne - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi