An rawaito daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi- ya ce: "Kada ku Kyamaci Iyayenku, saboda Duk wanda ya kyamaci babansa, to shi ya kafurta" Ingantacce ne - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi