An rawaito daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi- ya ce: wani Balaraben Kauye a Masallaci, sai Muatane sukai ca kansa don su taba shi, sai Annabi -Amincin Allah a gare shi- ya ce: "Ku rabu da shi ku zuba Bokitin Ruwa, ko Gugan Ruwa, Saboda an turo ku ne Masu saukakakawa ba'a turoku masu tsanantawa ba" Ingantacce ne - Bukhari da Muslim Suka Rawaito shi amma lafazin na Bukhari ne