Daga ABu Huraira: - Allah ya yarda da shi - ya ce Manon Allah -tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi ya ce: "Idan ya taka Najasa da Takalmansa, to tsakakesu shi ne Qasa" Ingantacce ne - Abu Daud Ya Rawaito shi