Daga Aisha -Allah ya yarda da ita- tace "Manzon Allah -tsira da amincin Allah- ya kasance yana kishingide kan cinya ta, yana karanta Alqur'ani alhali ina haila" Ingantacce ne - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi