Daga Abdullahi Dan Abbas -Allah ya yarda da shi- yace: Sa'ad Dan Ubada ya yi wa Manzon Allah fatawa game da alwashi da mahaifiyarsa tayi, wanda har ta mutu bata cika shi ba?, sai Manzon Allah -tsira da amincin Allah- yace: sai ka yi mata Ingantacce ne - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi