Daga Jabir Allah ya yarda da shi ya ce: Manzon Allah SAW ya kasance idan yayi Al-wala yakan kwaranya ruwa akan Damatsensa Ingantacce ne - Al-Baihaki ne Ya Rawaito shi - Al-Dar Al-Kutni Ya Rawaito shi