Daga Abdullahi Dan Umar - Allah ya yarda da shi - zuwa ga Annabi : "Lallai cewa Annabi SAW ya zo da xaya bisa Ukun Mudu sai yake shafawa a Dantsensa" Ingantacce ne - Ibn Khuzaimah ya rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi