Daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi- yace: "(Ba don kar in matsawa al'umma ta ba da na umarce su da yin asuwaki yayin kowace Al-wala) Ingantacce ne - Al-Nasa'i Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi - Malik Ya Rawaito shi