Ibrahim ya ce: "Sun Kasance suna dukanmu kan Shaida da Al-kawari Alhalin Muna yara" Ingantacce ne - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi