logo
  • Gida
  • Babbar cibiyar rarrabawar arrow

    Babbar cibiyar rarrabawar

    • Al-qura’ni maigirma da kuma Ilimansa
    • Hadisi da kuma Ilimansa
    • Aqida
    • Fiqihu da Usulunsa
    • Falaloli da Ladabai
    • Da’awa da Hisbah
    • Sirah da Tarihi
    • ALƘUR'ANI MAI GIRMA DA ILIMANSA
    • HADISI DA ILIMANSA
    • ILIMIN AƘIDA
    • FIƘHU DA USULU
    • FALALOLI DA LADUBBA
    • DA'AWA DA HISBA
    • SIRA DA TARIHI
  • Dangane da Wannan katafaren Aiki
  • Babbar kofar shiga ta masu bunkasawa
  • kirayemu mail
kirayemu mail
earth Hausa arrow

Choose Language

Share Hadith

Available Translations:

  1. Gida
  2. Aqida
  3. Imani da Ranar Lahira
  4. RAYUWAR LAHIRA
  5. Hadith
Daga Mu'awiya -Allah Ya yarda da shi- ya ce: Na ji Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - yana cewa: "Ladanai sune mafiya tsawon wuyaye a ranar alƙiyama". Ingantacce ne - Muslim ne ya rawaito shi
  • earth
  • English
  • العربية
  • español
  • português
  • اردو
  • বাংলা
  • Choose Language

    • bosanski
    • ไทย
    • සිංහල
    • Kiswahili
    • Tiếng Việt
    • മലയാളം
    • हिन्दी
    • فارسی
    • Türkçe
    • 中文
    • Bahasa Indonesia
    • Wikang Tagalog
    • پښتو
    • አማርኛ
    • తెలుగు
    • Kurdî
    • Nederlands
    • ગુજરાતી
    • অসমীয়া
    • فارسی دری
    • Shqip
    • Српски
explain-icon

Bayani

Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya bada labarin cewa ladanai waɗanda suke kiran sallah sune mafiya tsawon wuyaye a cikin mutane ranar alƙiyama, saboda girman aikinsu, da kuma yawan alherinsu, da girman ladansu.

explain-icon

Daga Cikin Fa idodin Hadisin

  • Falalar kiran sallah da kwaɗaitarwa a cikinsa.
  • Bayanin matsayin ladanai da ɗaukakar matsayinsu a ranar alƙiyama.
explain-icon

kashe kashe

  1. Gida
  2. Aqida
  3. Imani da Ranar Lahira
  4. RAYUWAR LAHIRA
  5. Hadith
  1. Gida
  2. Fiqihu da Usulunsa
  3. Fiqhun Ibada
  4. SALLAH
  5. Kiran Sallah da Iqama
  6. Hadith
explain-icon

Kari

  • Idam Ranar Al-kiyama ta Kasance Allah ai Tura ga kowane Musuli Bayahude daya Ko banasare, sai yace wannan zai kwanceka daga Wuta
  • Lallai kafiri idan ya aikata Kyakkyawan aiki, sai a ciyar da shi Abinci a Duniya, Kuma Mumini Saboda Allah yana masa tanadin Kyawawan lada a Lahira, kuma ya bibiye shi da arziki a cikin Duniya kan biyayyarsa
  • Najewa Annabi: -Amincin Allah su tabbata a gare shi- kuma shi yana sanye Malafa Ja ta fafa, sai Bilal ya fito masa da abin Alwala cikin su wasu na yayyafa ruwa wasu kuma suna shafawa
  • Lallai cewa Bilal yayi kiran Sallah kafin Al-fijir, sai Manzon Allah SAW ya Umarce shi da ya Maimaita yayi kira da cewa: Ku saurara Bawan yayi Bacci ne, Ku saurara Bawan yayi Bacci ne,
logo

Katafare kundin Hadisai da aka fassara

Aiki ne da yake nufinsamar da Sharhohi masu sauki da kuma fassarori bayyanannu ga ingantattun Hadisan Annabi

Babbar cibiyar rarrabawar

  • Al-qura’ni maigirma da kuma Ilimansa
  • Hadisi da kuma Ilimansa
  • Aqida
  • Fiqihu da Usulunsa
  • Falaloli da Ladabai
  • Da’awa da Hisbah
  • Sirah da Tarihi
  • ALƘUR'ANI MAI GIRMA DA ILIMANSA
  • HADISI DA ILIMANSA
  • ILIMIN AƘIDA
  • FIƘHU DA USULU
  • FALALOLI DA LADUBBA
  • DA'AWA DA HISBA
  • SIRA DA TARIHI

Important Websites

  • Bayan Al islam
  • The holy quran encyclopedia
  • Developers API
logo