Daga Abdullah bn Omar - Allah ya yarda da shi - cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Mutane suna tsayuwa ne zuwa ga Ubangijin talikai har sai dayansu ya kasance ba ya cikin zabensa zuwa rabin kunnuwansa".
Ingantacce ne - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi