An karvo daga Nana Aisha -Allah ya yarda da ita- ta ce: Manzon Allah SAW ya ce: "An halicci Mala'iku daga Haske, kuma an halicci Aljanu daga garwashin Wuta, kuma an halicci Adam daga abunda ya Wasaftamuku" Ingantacce ne - Muslim ne ya rawaito shi