Daga Mu'awiya -Allah ya yarda da shi- ya ce naji Manzon Allah SAW yana cewa: "Lallai kai in ka bibiyi Al-aurar Musulmai zaka vata su, ko ka kusa ka vata su" Ingantacce ne - Abu Daud Ya Rawaito shi