Daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi- cewa Annabi Amincin Allah a gare shi ya ce: "Waxanda suke zage zage abunda suka faxa to wanda ya fara daga cikinsu yana kansa har sai wanda aka zaga ya rama" Ingantacce ne - Muslim ne ya rawaito shi