logo
  • Home
  • Main Categories arrow

    Main Categories

    • The Noble Qur'an and Qur'anic Sciences
    • The Hadith and Hadith Sciences
    • The Creed
    • Jurisprudence and Juristic Principles
    • Virtues and Manners
    • Da‘wah and Hisbah
    • Seerah and History
  • About
  • Portal of Developers
  • Contact Us mail
Contact Us mail
earth English arrow

Choose Language

Share Hadith

Available Translations:

  1. Home
  2. Fiqihu da Usulunsa
  3. Fiqhun Iyali
  4. Kaya da kuma Ado
  5. Hadith
Daga Anas -Allah ya yarda da shi- yace:"Annabi -tsira da amincin Allah- yahana namiji ya shafa Za'afaran" Ingantacce ne - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi
  • earth
  • English
  • العربية
  • español
  • Français
  • Русский
  • اردو
  • Choose Language

    • বাংলা
    • bosanski
    • தமிழ்
    • සිංහල
    • Tiếng Việt
    • हिन्दी
    • فارسی
    • Türkçe
    • 中文
    • Bahasa Indonesia
    • Wikang Tagalog
    • ئۇيغۇرچە
explain-icon

Explanation

Annabi SAW ya hana ma ya Kasance Mutum ya rina jikinsa ko kayansa da da Za'afaran, kuma saboda yana daga cikin Turaren Mata, sai ya hana Maza yin hakan saboda hana Kamanceceniya da su

explain-icon

Categories

  1. Home
  2. Fiqihu da Usulunsa
  3. Fiqhun Iyali
  4. Kaya da kuma Ado
  5. Hadith
explain-icon

More ...

  • Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya tsinewa namijin da ya sanya kayan mace, da macen da ta sanya kayan namiji
  • Kada ku tsige Furfura, saboda cewa shi Haske ne ga Musulmi a Ranar Al-qiyama
  • Kada ku hana bayin Allah mata (zuwa) masallatan Allah, saidai su fita alhali ba su yi mummunar shiga ba
  • Duk mayafin da ya yi ƙasa da idan sawu to yana cikin wuta
logo

Encyclopedia of Translated Prophetic Hadiths

This project aims to provide simplified explanations and clear translation of the authentic Prophetic hadiths.

Main Categories

  • The Noble Qur'an and Qur'anic Sciences
  • The Hadith and Hadith Sciences
  • The Creed
  • Jurisprudence and Juristic Principles
  • Virtues and Manners
  • Da‘wah and Hisbah
  • Seerah and History

Important Websites

  • Bayan Al islam
  • The holy quran encyclopedia
  • Developers API
logo