logo
  • Página inicial
  • Categorias principais arrow

    Categorias principais

    • O Nobre Qur'an e sua ciência
    • O Hadith e sua ciência
    • A crença
    • A Jurisprudência e seus princípios
    • As virtudes e etiquetas
    • O chamamento e ordem do bem
    • A Biografia Profética e a história
  • Sobre o projeto
  • portal_of_developers
  • Contate-nos mail
Contate-nos mail
earth português arrow

choose_language

share_hadeeth

available_translations:

  1. Página inicial
  2. Seerah and History
  3. Prophet's Biography
  4. Rayuwar Manzon Allah
  5. Shiryarawar Annabi
  6. Koyarwarsa SAW a Sallah
  7. O Hadith
Daga Abu Huraira ya ce: "Annabi ya kasance yana Karantawa a Sallar Asubar Ranar Jumua : Suratu Sajada, kuma Suratul Insan" Ingantacce ne - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi
  • earth
  • English
  • العربية
  • español
  • português
  • Français
  • Русский
  • choose_language

    • اردو
    • বাংলা
    • bosanski
    • සිංහල
    • हिन्दी
    • فارسی
    • Türkçe
    • 中文
    • Bahasa Indonesia
    • Wikang Tagalog
    • ئۇيغۇرچە
    • Kurdî
explain-icon

Explanação

Ya kasance a Al'adar Annabi cewa yana karanta a Sallar Asuba ranar Jumua, suratu sajada cikakkiya, kuma wannan a raka'ar farko bayan Fatiha, kuma yana karantawa a Raka'a ta biyu bayan Fatiha Suratu al'insan; don wa'azantarwa da abinda wadan nan Surorin na abubuwan da zasu faru Masu girma da kumawadan da suka faru a wannan Rana, Kamar halittar Annabi Adam, da kuma Tunasarwa da Ranar Alkiyama da kuma tashi da Wasunsunsu

explain-icon

As Categorias

  1. Página inicial
  2. Seerah and History
  3. Prophet's Biography
  4. Rayuwar Manzon Allah
  5. Shiryarawar Annabi
  6. Koyarwarsa SAW a Sallah
  7. O Hadith
explain-icon

Mais

  • "Na kasance ina Sallah tare da Annabi -Amincin Allah a gare shi- Salloli Sallarsa ta kasance tsakatsaki ce haka Hudubarsa tsakatsaki ce"
  • Cewa annabi - tsira da a mincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance idan yana sallah yana buɗa tsakanin hannayensa har sai farin hammatarsa ya bayyana
  • Lallai" Annabi -tsira da aminci- ya kasance a wata tafiya, sai ya ya yi sallar Issha'i, ya karanta Wattini a daya daga cikin raka'oi biyun sallar, ban taba jin wani mai adadin sauti, ko dadin karatu kamar shi ba"
  • Cewa Annabi –SAW- ya kasance yana bacci a farkon dare, yana tashi a qarshen dare yana sallah
logo

Enciclopédia dos Hadiths proféticos traduzidos

Este projecto visa proporcionar explanações fáceis e traduções claras de Hadiths autênticos do Profeta

Categorias principais

  • O Nobre Qur'an e sua ciência
  • O Hadith e sua ciência
  • A crença
  • A Jurisprudência e seus princípios
  • As virtudes e etiquetas
  • O chamamento e ordem do bem
  • A Biografia Profética e a história

Important Websites

  • Bayan Al islam
  • The holy quran encyclopedia
  • Developers API
logo