logo
  • Página inicial
  • Categorias principais arrow

    Categorias principais

    • O Nobre Qur'an e sua ciência
    • O Hadith e sua ciência
    • A crença
    • A Jurisprudência e seus princípios
    • As virtudes e etiquetas
    • O chamamento e ordem do bem
    • A Biografia Profética e a história
  • Sobre o projeto
  • Portal of Developers
  • Contate-nos mail
Contate-nos mail
earth português arrow

Choose Language

Share Hadith

Available Translations:

  1. Página inicial
  2. Falaloli da Ladabai
  3. Ladaban Shari'a
  4. Ladaban cin Abinci da Shan Abun Sha
  5. O Hadith
Daga Dan Abbas Allah ya yarda da su" Annabi tsira da amincin Allah ya ce: Idann dayanku ya ci abinci to kar ya goge hannunsa har sai ya sude shi. Ingantacce ne - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi
  • earth
  • English
  • العربية
  • español
  • português
  • Français
  • Русский
  • Choose Language

    • اردو
    • বাংলা
    • bosanski
    • മലയാളം
    • हिन्दी
    • فارسی
    • Türkçe
    • 中文
    • Bahasa Indonesia
    • Wikang Tagalog
    • ئۇيغۇرچە
    • Kurdî
explain-icon

Explanação

Annabi mai tsira da amincin Allah ya umarci wanda ya ci wani abinci kada ya goge hannunsa, ko kar ya wanke hannaunsa har sai ya sude shi ko yasa a sude masa domin bai san a ina albarkar abincin take ba, don haka ne Annabi ya yi umarni da sude yatsun, ba mamaki albarka na cikin abin da ya makale a jikin hannaun.

explain-icon

As Categorias

  1. Página inicial
  2. Falaloli da Ladabai
  3. Ladaban Shari'a
  4. Ladaban cin Abinci da Shan Abun Sha
  5. O Hadith
explain-icon

Mais

  • Haramta giya ya sauka ne kuma ana yin ta daga abubuwa biyar ne: inibi, dabino, zuma, alkama, da sha'ir"
  • Lallai cewa Manzon Allah SAW yayi Umarni da Suxe Yatsu da kuma kwano kuma ya ce: Lallai cewa ku baku san a wanne Albarkar take ciki ba
  • ‌Lallai Shaiɗan yana halatta abin cin da ba'a ambaci sunan Allah a kansa ba
  • Cewa wani mutum ya ci a wurin Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - da hannun hagunsa, sai Ma’aikin Allah ce da shi: "Ka ci da hannun damanka ." Ya ce: Ba zan iya ba. Ya ce: "Ba za ko ka iya ba
logo

Enciclopédia dos Hadiths proféticos traduzidos

Este projecto visa proporcionar explanações fáceis e traduções claras de Hadiths autênticos do Profeta

Categorias principais

  • O Nobre Qur'an e sua ciência
  • O Hadith e sua ciência
  • A crença
  • A Jurisprudência e seus princípios
  • As virtudes e etiquetas
  • O chamamento e ordem do bem
  • A Biografia Profética e a história

Important Websites

  • Bayan Al islam
  • The holy quran encyclopedia
  • Developers API
logo