share_as_image
share_as_text
add_explanation
remove_explanation
Daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi- yace: "Saihan da Jihan da Furat da Nil baki xayan su kogunan Al-janna ne"
Ingantacce ne - Muslim ne ya rawaito shi
Aljanna ita ce mafi kusa daga dayanku daga igiyar takalminsa, wuta ma tamkar hakan
Idan 'yan aljanna suka shiga aljanna, ya ce: Allah -Maɗaukakin sarki - zai ce: Kuna son wani abu ne da zan ƙaro muku shi?
Aljannatai guda biyu kwanikansu na Azurfa, da abunda yake cikinsu, da Kuma Aljannatai guda biyu kwanukansu na Zinariya, da abunda yake cikinsu, kuma abunda yake tsakanin Mutane da abunda yake tsakanin suga Ubangijinsu, babu komai sai wani M...
Yaku wannan mata, ku yi sadaka, dan ni an nuna min cewa kune mafi yawan 'yan wuta". Sai suka ce: Dan me ya Manzon Allah? ya ce: "Kuna yawaita tsinuwa, kuma kuna butulcewa zamantakewa, banga masu tawayar hankali da Addini mafi tafiyar da ha...