Daga Abdullahi Dan Umar - Allah ya yarda da shi - zuwa ga Annabi : ""lallai Annabi ya Hana siyar da Walittaka ko kyautarta Ingantacce ne - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi