logo
  • سه‌ره‌كی
  • هاوپۆلە سەرەکییەکان arrow

    هاوپۆلە سەرەکییەکان

    • قورئانی پیرۆز وزانستەکانی
    • فەرموودە وزانستەکانی
    • عەقیدە (بیروباوەڕ)
    • فیقهی شەرعی وبنچینەکانی (الفقه وأصوله)
    • فەزڵەکان وئادابەکان
    • بانگخوازی وچاودێری کردن (الحِسبة)
    • ژیاننامە (سیرەت) ومێژوو
  • دەربارەی پرۆژە
  • دەرگای پەرەپێدەران
  • پەیوەندیمان پێوە بکە mail
پەیوەندیمان پێوە بکە mail
earth Kurdî arrow

choose_language

share_hadeeth

available_translations:

  1. سه‌ره‌كی
  2. Fiqihu da Usulunsa
  3. Fiqhun Ibada
  4. Sallah
  5. Falalar Sallah cikin jama’a da Hukunce Hukuncenta
  6. فەرموودە
Daga Abdullah Dan Umar -Allah ya yarda da su- zuwa ga Annabi: "Sallar jam'i ta fi sallar mutum shi kadai da daraja ashirin da bakwai Ingantacce ne - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi
  • earth
  • English
  • العربية
  • español
  • português
  • Français
  • Русский
  • choose_language

    • اردو
    • বাংলা
    • bosanski
    • Tiếng Việt
    • हिन्दी
    • فارسی
    • Türkçe
    • 中文
    • Bahasa Indonesia
    • Wikang Tagalog
    • ئۇيغۇرچە
    • Kurdî
explain-icon

شیکردنەوە

Wannan hadisi yana bayani akan falalar sallar jam'i akan sallar mutum shi kadai,cewa abin da ke cikin fa'idojin sallar jam'i da maslahar jiki- ya wuce na mai yin salla shi kadai da lada ashirin da bakwai, ba makawa wanda ya yi asarar wannan riba mai girma ya yi babbar asara

explain-icon

پۆلێنکردنەکان

  1. سه‌ره‌كی
  2. Fiqihu da Usulunsa
  3. Fiqhun Ibada
  4. Sallah
  5. Falalar Sallah cikin jama’a da Hukunce Hukuncenta
  6. فەرموودە
explain-icon

زیاتر

  • Sallar mutum a jama'a tana karuwa akan sallarsa agidansa a kasuwarsa da daraja ashirin da wani abu
  • shin kana jin kiran Sallah idan aka kira, ya ce: Eh, sai ya ce: Ka amsa
  • Ya ku mutane, kuna cin bishiyu, wanda kawai na hango na sharri ne guda biyu: albasa da tafarnuwa.
  • Koma zuwa ga danginka, don haka ka kasance tare da su, ka koya musu kuma ka fadakar dasu, kuma kayi irin wadannan addu'oi a irin wannan lokacin, kuma kayi irin wannan a irin wannan lokacin.
logo

فرەفەرهەنگی فەرموودە وەرگێڕاوەکانی پێغەمبەر -صلى الله عليه وسلم-

ئامانج لەم پرۆژەیە بۆ شیکردنەوەیەکی ئاسان وسادە و وەرگێڕاوێکی ڕوونی فەرموودەکانی پێغەمبەرە -صلى الله علیه وسلم-

هاوپۆلە سەرەکییەکان

  • قورئانی پیرۆز وزانستەکانی
  • فەرموودە وزانستەکانی
  • عەقیدە (بیروباوەڕ)
  • فیقهی شەرعی وبنچینەکانی (الفقه وأصوله)
  • فەزڵەکان وئادابەکان
  • بانگخوازی وچاودێری کردن (الحِسبة)
  • ژیاننامە (سیرەت) ومێژوو

Important Websites

  • Bayan Al islam
  • The holy quran encyclopedia
  • Developers API
logo