Daga Katada Al'ansary ya ce: "allai cewa Annabi ya kasance yana Sallah kuma ya na dauke da Umama Yar Zainab Yar Annabi" Ingantacce ne - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi