An tambayi Ibn Abbas da Muhammad Bn Al-hanafiyya: shin Annabi SAW ya bar wani abu? sai suka ce: babu abunda ya bari banda abunda yake tsakanin Bangwaye biyu

Daga Abdul-Aziz Bn Rafi'a ya ce: na shiga ni da Shaddad Bn Ma'aqil, wajen Ibn Abbas -Allah ya yarda da su- sai Shaddad ya ce: An tambayi Ibn Abbas da Muhammad Bn Al-hanafiyya: shin Annabi SAW ya bar wani abu? sai suka ce: babu abunda ya bari banda abunda yake tsakanin Bangwaye biyu
Ingantacce ne - Buhari ne ya rawaito shi

An aika shi cikin Nasara