An rawaito daga Nana Aisha -Allah ya yarda da ita- ta ce: "Yayin da Annabi SAW ya rasu sai suka ce: a ina za'a Binne shi? sai Abiubakar ya ce: a wurin da ya ra su a cikinsa" Ingantacce ne - Ibnu Sa'ad ne ya Rawaito shi - Al-Tirmithi Ya Rawaito shi