Daga Abdullahi Bn Umar -Allah ya yarda da su- zuwa ga Manzon Allah "Kuji Tsoron Addu'ar Wanda aka Zalunta saboda tana rashi zuwa Sama kamar tartsatsin Wuta" Ingantacce ne - Al-Hakim Ya Rawaito shi