An rawaito daga Nana Aisha -Allah ya yarda da ita- cewa Annabi yana yin Addu'a da wadan nan kalmomi:"Ya Ubangiji ina neman tsarinka daga fitinar Wuta, da Azabar Wuta, da kuma Sharrin Wadata da talauci" Ingantacce ne - Ibnu Majah ne ya Rawaito shi - Al-Tirmithi Ya Rawaito shi - Abu Daud Ya Rawaito shi