Share as Image
Share as Text
Add Explanation
Remove Explanation
An rawaito daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi- daga Annabi: "Ya Ubangiji ina neman tsari da kai daga yinwa, saboda cewa ita ce mafi muni daga..., kuma ina neman daga kai daga Ha'inci"
Hasan ne - Ibnu Majah ne ya Rawaito shi - Al-Nasa'i Ya Rawaito shi - Abu Daud Ya Rawaito shi
Ya Allah gareKa na miƙa wuya, kuma da Kai ne na yi imani, gareka ne na dogara, gareKa ne na dawo, saboda Kai ne na yi husuma, Ya Allah lallai ni ina neman tsari da buwayarKa, babu abin bautawa da gaskiya sai Kai (kada) Ka ɓatar da ni, Kain...
Ka ce: Babu abin bautawa da gaskiya sai Allah Shi kadai Yake ba Shi da abokin tarayya, Allah ne Mafi girma Mai girma, godiya ta tabbata ga Allah mai yawa, tsarki ya tabbata ga Allah Ubangijin talikai, babu dabara babu karfi sai ga Allah Mab...
Na ce: Ya Manzon Allah ka koyamun wata Addu'a ya ce kace: "Ya Ubangiji ina neman tsarinka daga sharrin jina, da kuma sharrin Ganina, da kuma Sharrin Harshena, da kuma Sharrin Zuciyata, da kuma Sharrin farjina"
"Lallai cewa Annabi ya kasance yana cewa: Ya Ubangiji ina neman tsarinka daga Kuturta, da hauka, , da kuma Kuturta, da munanan Cututtuka"