An karbo daga Abdullahi Bn Mas'ud-Allah ya yarda da shi- ya ce: Manzon Allah tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi- ya ce: "Ya Allah kamar yadda na kyautata halaye na, haka kuma na kyautata halaye nai" Ingantacce ne - Ahmad ne ya rawaito shi