Daga Anas bin Malik, yardar Allah ta tabbata a gare shi, wanda ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - zai yi mamayewa, sai ya ce: "Ya Allah, kai ne hannu na kuma mai taimako na, kai ne ƙarfina, adalcin ka, kuma za ka yi yaƙi". Ingantacce ne - Al-Tirmithi Ya Rawaito shi - Abu Daud Ya Rawaito shi