Daga Abu Huraira Allah ya yarda dashi daga Manzon Allah tsira da amincin Allah su qara tabbata a gare shi ya ce: "Qararrawa ita ce garayar Shaixan ce" Ingantacce ne - Muslim ne ya rawaito shi