"Idan Allah ya so yiwa wasu Mutane Azaba, sai Azabar ta sami wadanda suke cikin su, Sannan sai a tashe su a kan Ayyukansu" Ingantacce ne - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi