Daga Abu Hurairah, Allah ya yarda da shi, ya ce: Manzon Allah mai tsira da amincin Allah ya ce: "Duk wanda ya tuba kafin rana ta fito daga faduwarta, Allah zai tuba a kansa". Ingantacce ne - Muslim ne ya rawaito shi