An Rawaito daga Mu'awiya Bn Abi Sufyan -Allah ya yarda da shi ya: Manzon Allah -tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi ya ce: "Lallai idanuwa Maxaurin Dubura ne, idan xayanku yayi bacci da idanuwansa to Maxauran zasu kwance nei"
Hasan ne - Ahmad ne ya rawaito shi - Al-Darumi Ya Rawaito shi